IQNA - Yayin da yake ishara da matakin da kasar Afirka ta Kudu ta dauka na tallafa wa al'ummar Palasdinu, jikan Nelson Mandela ya ce: 'Yancin mu ba za su cika ba idan ba a sami 'yancin Falasdinu ba.
Lambar Labari: 3490483 Ranar Watsawa : 2024/01/16
Tehran (IQNA) Jikan Mandela na goyon bayan a kwace kujerar da aka baiwa Isra'ila a cikin kungiyar tarayyar Afirka
Lambar Labari: 3486505 Ranar Watsawa : 2021/11/02